SiyasaShirin Safe 16.07.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari07/16/2018July 16, 2018A cikin shirin za a ji cewa, a yau Litinin ce al'ummar kasar Faransa ke jiran isowar 'yan wasansu na kwallon kafa daga kasar Rasha, bayan da suka kasance zakarun duniya a karawar karshe da suka yi tsakaninsu da 'yan wasa na kasar Kuroshiya.https://p.dw.com/p/31VgETalla