Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Hukumar kula da zabe a Kasar Zambiya ta sanar da cewar jagoran 'yan adawa Haikande Hichilema ya samu nasara da gagarumin rinjaye a zaben shugaban kasar da aka yi a makon jiya a gaban shugaba mai barin gado Edgar Lungu
Shugaba Hakainde Hichilema na kasar Zambiya ya bayyana sadaukar da albashinsa na kowani wata a bangaren illimin kasar da ma taimakon marasa galihu.
Masanan sun shawarci a bai wa 'yan kasa dama ta hanyar sassauta kudaden shiga wuraren shakatawa da bude ido idan ana son bunkasa wannan fannin a Afirka.
Wata kotu a kasar Afirka ta Kudu, ta yanke wa mai horas da 'yan wasan kwallon kafa na kasar Uganda Milutin Sredojevic hukuncin shekaru uku a gidan yari bayan samunsa da laifuka biyu na cin zarafi.
Hukumar kula da zabe a Kasar Zambiya ta sanar da cewar jagoran 'yan adawa Hakainde Hichilema ya samu nasara da gagarumin rinjaye a zaben shugaban kasar da aka yi a makon jiya a gaban shugaba mai barin gado Edgar Lungu.