Shirin Safe 15.12.2018 | Labarai | DW | 15.12.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Shirin Safe 15.12.2018

Cikin shirin za a ji cewa hukumar kula da 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya, ta ce sama da mutum dubu 52 ne rikice-rikice suka raba da muhalli a yammacin Jamhuriyar Nijar daga watan Janairun 2018 i zuwa halin da ake ciki.

Saurari sauti 29:59