1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe: 15.08.2020

Lateefa Mustapha Ja'afar
August 15, 2020

A cikin shirin zaku ji cewar, kasashen kungiyar Tarayyar Turai EU, na shirin kakabwa mahukuntan kasar Belarus takunkumi, biyo bayan kokarin murkuhse masu zanga-zangar adawa da sakamakon zaben kaassar da karfin tuwo. Akwai Shirin Afirka a Mako.

https://p.dw.com/p/3h0WV