1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 15.06.2020

Binta Aliyu Zurmi
June 15, 2020

A cikin shirin za ku ji cewar a jihar Filato dake tarayyar Najeriya, hukumomi ne ke kokarin gano musabbabin mace-macen da ake fuskanta a jihar wanda ba’a saba gani ba.

https://p.dw.com/p/3dlcu