Shirin Safe : 14.08.2019 | Duka rahotanni | DW | 14.08.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe : 14.08.2019

A cikin shirin za a ji cewa A Najeriya matsalar rashin isassun makewayi na zama babban kalubalen da ke fuskantar birane da dama ciki har da Abuja wanda ya sanya wasu mutanen rungumar dabi’ar yin bayan gida da fitsari a bainar jama’a.

Saurari sauti 29:59