Shirin Safe 14.05.2019 | Duka rahotanni | DW | 14.05.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe 14.05.2019

Cikin shirin za a ji yadda mata masu cutar HIV a sansanonin hijira a Maiduguri ke barazanar yada cutar saboda watsi da ake yi da ba su kulawar da ta kamata. A Legas masu hali ne ke taimaka wa masu karamin karfi cikin azumi.

Saurari sauti 29:59