Shirin Safe 14.01.2020 | Duka rahotanni | DW | 14.01.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe 14.01.2020

Shirin ya kunshi shekaru 50 bayan yakin Biafra a Najeriya da matsalar garkuwa da mutane a jihar Filato. A Nijar akwai kokawar da mutane ke yi a yankin Dosso dangane da watsin da gwamnati ta yi da aikin gina hanyar jirgin kasa da aka kaddamar a shekarun baya.

Saurari sauti 29:59