Shirin Safe 13.01.2020 | Duka rahotanni | DW | 13.01.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe 13.01.2020

Shirin ya kunshi ra'ayoyin 'yan Nijar kan taron da Faransa ta kira game da halin tsaro a yankin Sahel. A Najeriya akwai batun hadin kan bagarorin kasar shekaru 50 da kawo karshen yakin Biyafara. Akwai ma yadda almajirai ke fama da tsananin sanyi a arewacin Najeriyar.

Saurari sauti 29:59