1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 12.08.2018

Salissou Boukari
August 12, 2018

A cikin shirin za a ci cewa a wannan Lahadin ce 'yan kasar Mali sama da miliyan takwas ke kada kuri'unsu a zaben shugaban kasar zagaye na biyu tsakanin Ibrahim Boubacar Keita, da Soumaïla Cissé, wanda aka dauka tsauraran matakai na tsaro.

https://p.dw.com/p/331fA