1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe: 12.02.2020

Zainab Mohammed Abubakar
February 12, 2020

An tabbatar da wasu mutane 39 da suka kamu da kwayar cutar nan ta Corona a cikin kasaitaccen jirgin ruwan nan mai suna Diamond Princess na masu yawon bude ido, da aka kebe a Japan.

https://p.dw.com/p/3XdiF