Shirin Safe 11.08.2019 | Duka rahotanni | DW | 11.08.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe 11.08.2019

Cikin shirin bayan labarai, akwai rahoto kan shirye-shiryen Sallah a Najeriya da kuma yadda cibiyar horas da aikin jarida ta DW Akademie ta gudanar da horo ga wasu 'yan jarida a Jamhuriyar Nijar. Akwai ma karin wasu batutuwan.

Saurari sauti 30:00