Shirin safe 11.03.2019 | Duka rahotanni | DW | 11.03.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin safe 11.03.2019

A cikin shirin za a ji yadda kokarin sauya sakamakon zabe a jihar Kano ya jawo aka kama mataimakin gwamna da kwamishina. Za a ji ina aka kwane game da sakamakon zabukan gwamnanonin a jihohin Bauchi da Plateau da Adamawa da Kaduna.

Saurari sauti 29:59