1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 09.09.2020

Binta Aliyu Zurmi
September 9, 2020

Bayan Labarun Duniya za aji yau ne tara ga watan Satumba ranar ta farko da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin yaki da hare-hare da kungiyoyin masu dauke da makamai ke kaiwa a kan makarantu dalibai da malaman makaranta.

https://p.dw.com/p/3iC41