Shirin Safe: 08.12.2019 | Duka rahotanni | DW | 08.12.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe: 08.12.2019

Shirin ya kunshi labaran duniya da rahotanni wanda a ciki aka ji cewa masu rajin kare muhalli da ke halartar taron sauyin yanayi na Majalisar Dinkin Duniya na COP25 a kasar Spain sun ce ba za su gajiya ba har sai gwamnatoci sun dauki matakai na magance matsalar sauyin yanayi.

Saurari sauti 30:00