Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
A cikin shirin za a ji bukatar alumma a Najeriya na a dawo da sarakunan gargajiya domin magance matsalar tsaro.
Tura sakon Facebook Twitter Whatsapp Web EMail Facebook Messenger Web
Permalink https://p.dw.com/p/3nfQ1
Dakatar da I'tikafi da matsaloli na tsaro da annobar corona na daga cikin batutuwan da ke ci wa al'ummar Musulmi da ke gudanar da Azumin watan Ramadan tuwo a kwarya.
Hare-haren Boko Haram sun tilastawa daruruwan mazauna garin Damasak na jihar Borno tserewa zuwa jamhuriyar Nijar da ke makwabtaka da Najeriya.
Rahotannin daga Najeriya, sun tabbatar da salwantar wasu jam'ian sojin kasa a wani hari da mayakan ISWAP suka kai wa sansaninsu da ke a jihar Borno a ranar Asabar.
A yayin da al'ummar Musulman duniya ke tunkarar azumin watan Ramadan, a jamhuriyar Nijar al'ummar kasar ne ke fuskantar kalubale iri-iri da suka hada da na tsaro da na annobar corona har ma da na tsadar rayuwa.