Shirin Safe, 07.02.2018 | Duka rahotanni | DW | 07.02.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe, 07.02.2018

Cikin shirin za a ji cewa shugaban daya bangaren kungiyar Boko Haram a Najeriya, Abubakar Shekau ya yi alkawarin ci gaba da kai hare-hare duk kuwa da ikirarin samu nasara da gwamnatin kasar ke yi kan murkushe su daga tushe. Dakarun Najeriyar dai na ci gaba da gumurzu tare da motsa dajin Sambisa, wato maboyar mayakan na tarzoma.