1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 06.09.2020

September 6, 2020

Wasu sojojin kasar Chadi sun gamu da ajalinsu a wani sabon hari da ake zargin mayakan tawaye ne suka kaddamar a iyakar kasar da Libiya. A Najeriya 'yan Boko Haram na ci gaba da yaudarar kananan yara a arewa amso gabas da kuma tilasta wasu yankuna biyan haraji. A Nijar akwai dambarwar siyasa.

https://p.dw.com/p/3i3lO