1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 06.01.2020

January 6, 2020

Cikin shirin za a ji wata ganawar da zababben shugaban Guinea-Bissau ya yi da Shugaba Buhari na Najeriya. A jihar Adamawa manyan 'yan Boko ne suka fara tallafa wa bangaren ilimi. Jihar Kebbi ta samar da wuraren shakatawa bayan lokaci mai tsawo na bukatar hakan daga jama'a.

https://p.dw.com/p/3VkjK