Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
A cikin shirin zaku ji cewar Majalisar Dinkin Duniya ta yi tir da rusau din da Isra'ila ta yi a yankin Falasdinawa. Akwai sauran labarai da rahotanni masu kayatarwa.
Tura sakon Facebook Twitter Whatsapp Web EMail Facebook Messenger Web
Permalink https://p.dw.com/p/3kwBI
Batun zabar 'yar Najeriyar mace ta farko daga Afirka da za ta zama shugabar kungiyar Ciniki ta Duniya, da yaki da nau'in annobar corona a Afirka ta Kudu, sun dauki hankalin jaridun Jamus
Kasar Maroko ta bi sahun kasashen Larabawan da suka kulla alaka da Isra'ila, bayan Amirka ta aminta da ta mallaki yankin yammacin Sahara da ake rikici tsakaninta da 'yan Polisario.
Kasashen duniya da dama na daukar tsauraran matakai a kan iyakokinsu a saboda kara bazuwar cutar corona.
A ranar 26 ga watan Yunin shekara ta 1945 ne dai aka rattaba hannu kan yarjejeniyar kafa Majalisar Dinkin Duniya, a karshen taron majalisar da aka yi a birnin San Francisco na kasar Amirka.