1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 05.10.2019

Gazali Abdou Tasawa
October 5, 2019

A labaran duniya na cikin shirin za a ji cewa Faransa ta ce akwai yiwuwar harin da wani jami'i ya kai wa 'yan sanda a birnin Paris a ranar Alhamis inda ya kashe hudu daga cikinsu na da alaka da ta'addanci.

https://p.dw.com/p/3QlWS