Shirin Safe 04.10.2020 | Duka rahotanni | DW | 04.10.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe 04.10.2020

Cikin shirin bayan labarai za a ji matakan da hukumomin Kamaru ke dauka domin share 'yan ta'adda daga lardin Bamenda da ke yankin arewa maso yamma. Shugannin Jamus sun gudanar da addu'o'i kan bikin hadewar kasa da aka yi. Za kuma a ji halin da Shugaba Trump na Amirka yake ciki bayan kamuwa da corona.