Shirin Safe 04.01.2020 | Duka rahotanni | DW | 04.01.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe 04.01.2020

Shugaba Donald Trump na Amirka ya ce dakarun kasarsa sun halaka Janar Qassem Soleimani babban habsan sojan Iran mai kula da kasashen ketere domin dakatar da yaki ba domin ta haddasa yaki ba.

Saurari sauti 30:00