1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 03.08.2018

Salissou Boukari
August 3, 2018

A cikin shirin za a ji cewa hukumar zaben kasar Zimbabuwe ta sanar da Shugaban kasar na riko Emmerson Mnangagwa, a matsayin wanda ya hambare gwamnatin tsohon shugaban kasar Robert Mugabe, ya lashe zaben tun a zagayen farko da kashi 50,08 cikin 100.

https://p.dw.com/p/32YvC