1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana:26.02.2019

Zulaiha Abubakar
February 26, 2019

Za ku ji cewar shugaba Recep Tayyip Erdogan na kasar Turkiyya ya kaddamar da yaki da tsadar kayan abinci sakamakon tashin kayan masarufi da Turkawa ke fama da shi tun bayan faduwar dajarar kudin kasar a bara.

https://p.dw.com/p/3E87v