1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana18-05-19

Abdourahamane Hassane
May 18, 2019

Rahotannin da ke fitowa daga Afganistan, na cewa wani bom da aka makala a jikin wani babur ya halaka kananan yara uku a wata kasuwa da ke lardin Herat na yammacin kasar.

https://p.dw.com/p/3IhgK