1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana:13.06.2019

Zulaiha Abubakar
June 13, 2019

Za kuji cewar garuruwa 15 ne a jihar Zamfara zasu kauracewa muhallansu a karshen wannan watan matukar mahukunta ba su dauki matakan da zasu ba al'umma damar yin noma a daminar bana ba.

https://p.dw.com/p/3KNqo