Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
A cikin shirin za a ji tarin kalubalen da ke jiran sabon gwamnan jihar Zamfara da ke Arewa maso Yammacin Najeriya, a Nijar an buda taron masu ruwa da tsaki kan harkokin tsaro na kungiyar Liptako Gourma.
Akasarin jaridun Jamus sun yi sharhi kan shagulgulan bikin rantsar da sabon shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu.
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya, ya kaddamar da matatar man fetur ta Dangote a Ijebu Lekki a birnin Legas, matatar da ke iya sama wa sama da mutum dubu 100 aikin yi.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana damuwa a kan yaduwar kananan makamai a tsakanin jama'a ganin yadda hakan ya ke da illa musamman ga mata da kananan yara.
Mabiya addnin Kirista a fadin duniya na gudanar da bukukuwan Kirsimeti da suka saba gudanarwa duk shekara, a wani mataki na tunawa da Yesu Al-masihu.