Shirin Rana | Duka rahotanni | DW | 03.01.2023
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Rana

shugaban kasar Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan kasasfin kudin kasar na bana, kasafin da ke mafi girma a tarihi. A Nijar gwamnati ce ke bukatar gyaran tsarin shari'ar kasar na penal code domin dacewa da rayuwa da al'adu da ma addinin al'umar kasar.