1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

December 7, 2022

'Yan Najeriya na martani kan matakin babban bankin kasar na takaita amfani da takardun kudi a fadin kasar. Sannan ana nuna damuwa a jihar Katsina a kan kalaman minista Hadi Sirika da ya ce sun tanadi kudi domin rarrabawa a lokacin zabe. A Nijar batun biyan haraji ga 'yan ta'adda ne ke matsa wa yankin Tahoua lamba.

https://p.dw.com/p/4KcuY