1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Rana

Ramatu Garba Baba
June 10, 2022

Shirin ya kunshi labarai da rahotanni har da halin da ake ciki a Najeriya bayan da hukumar zaben kasar ta bai wa 'yan takarar shugabancin kasar dama gwamnoni wa'adin fito da mataimaka a zaben kasar na 2023.

https://p.dw.com/p/4CXZW