1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

Ramatu Garba Baba
April 27, 2022

Shirin ya kunshi labarai da rahotanni daga sassan duniya har da halin da ake ciki a Myanmar bayan umarnin kotu na daure hambararriyar shugabar kasar Aung San Suu Kyi daurin shekaru biyar a gidan kaso bayan samun ta da laifin cin hanci.

https://p.dw.com/p/4AWJO