Shirin Rana | Duka rahotanni | DW | 08.01.2022
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Rana

Gwamnatin Habasha ta sanar da yin afuwa ga wasu manyan 'yan adawa na kasar da ake tsare da su wadanda suka hada da Jawar Mohammed wani babban jami'i na Jam'iyyar Tigray.