Shirin Rana | Duka rahotanni | DW | 16.12.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Rana

Cikin shirin akwai batun yi wa 'yan sanda karin albashi a Najeriya da halin da ake ciki bayan gobara a kasuwar Balogun da ke Legas. A Nijar kungiyar ROTAB mai sa ido kan arzikin karahsin kasa ce ta damu da ta'adin da aikin hako mai ke yi wa muhalli da al'uma da ma dabbobi.