1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

Binta Aliyu Zurmi
September 2, 2021

A cikin shirin za a ji gwamnan Jihar Diffa a jamhuriyar Nijar ya kai ziyara garin Gagam domin duba 'yan gudun hijira da aka mayar da su garuruwan su bayan samun saukin matsalar tsaro.

https://p.dw.com/p/3zqEd