1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Rana.

Abdoulaye Mamane Amadou
June 14, 2021

A cikin shirin za a ji cewa al'ummar Isra'ila na ci gaba da mayar martani kan nadin sabon firaministan kasar da zai jagoranci gwamnatin kasar, a yayin da a Najeriya wani harin da 'yan Boko Haram a sansanin sojan Super Camp da ke Maiduguri na ci gaba da daurewa mazauna yankin kai duba da kasancewarsa daya daga cikin manyan sansanonin sojan Najeriya.

https://p.dw.com/p/3utdf