1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana:

Abdoulaye Mamane Amadou
September 16, 2020

Harin ramuwar gayya ya haddasa asarar rayuka tsakanin Fulani da Hausawa a karamar Hukumar Malumfashi dake jihar Katsina, a yankin Diffa na Jamhuriyar Nijar matasa sun tada hankali game da irin alkawarin da aka yi masu na aiki cikin tsarin aikin gine-gine musamman ma aiyukan bukukuwan karba-karba na shekara-shekara da ake yi a ko wace ranar 18 ga watan Disamba.

https://p.dw.com/p/3iaEQ