1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

July 11, 2020

A cikin shirin bayan labaran duniya muna dauke da rahotan hada-hadar kasuwanci wanda ya duba kasuwancin dankali a jihar Sokoto ta Najeriya da shirin Ciniki da Masana’antu da ya duba irin asarar da Saudiyya za ta yi a sakamakon hana maniyyata daga ketare aikin hajjin bana a sakamakon annobar corona.

https://p.dw.com/p/3fA6T