1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana.

Abdoulaye Mamane Amadou
June 2, 2020

A cikin shirin za a ji cewa ta leko ta koma a jihar Kano da ke Najeriya inda gwamnatin jihar ta sake kakaba dokar zaman gida har na tsahon kawanaki hudu a sati duk da matakin sassauta dokar kullen da gwamnatin tarayyar kasar ta dauka a wasu jihohi ciki har da jihar Kano a yayin da shi kuwa Shugaba Donald Trump ya yi barazanar yin amfani da soja don dakile bore da tarzomar da ta barke a kasar

https://p.dw.com/p/3d9HU