1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

March 27, 2020

Shirin ya kunshi labaran duniya da rahotannin da suka hada da : Yunkurin attajiran Najeriya na ceto tattalin arzikin kasar daga illar Coronavirus da halin da ake ciki a kasar Mali bayan da aka yi garkuwa da madugun adawa da kuma sharhunan jaridun Jamus. Akwai shirin Dandalin Matasa da shirinmu na wasan kwaikwayo na Ji Ka Karu.

https://p.dw.com/p/3a8PI