Shirin Rana. | Duka rahotanni | DW | 22.08.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Rana.

A cikin shirin za a ji cewa A Najeriya wasu kungiyoyin fafutikar yaki da cin hanci da rashuwa fiye 21 sun zayyana wata manhjar da suke ganin ke iya kasancewa mafita ga bangaren majalisar dokokin kasar wajen yaki da cin hanci da rashuwa da ya zamewa kasar wani karfen kafa.

Saurari sauti 60:00