1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW na 01.02.2018

Salissou Boukari
February 1, 2018

A cikin shirin za a ji cewa gwamnatocin kasashen Nijar da Najeriya sun kulla wata yarjejeniya ta shinfida bututun danyen mai daga Nijar zuwa Najeriya tare da kafa matatar mai ta zamani a daya daga jihohin arewacin Najeriya.

https://p.dw.com/p/2ryB7