1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW 18.04.2019

Yusuf Bala Nayaya
April 18, 2018

A cikin shirin za a ji yadda 'yan adawa a Togo suka yi buris da hana masu zanga-zangar adawa da shugaban kasar. A Nijar mahukunta sun rufe wuraren shakatawa na bakin ruwa.

https://p.dw.com/p/2wHpF