1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana na 20:12:2017

SK2 / S02SDecember 20, 2017

Gwamnoni a Najeriya sun gudanar da taro da shugabannin majalisun dokoki na jihohi kan batun gyara ga kundin tsarin mulkin kasa inda gwamnonin ke zargin majalisun tarayya da kokarin hada kai da na jihohi wajen musu yankar baya.

https://p.dw.com/p/2pjLH