Shirin Rana na 14.04.2019 | Duka rahotanni | DW | 14.04.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Rana na 14.04.2019

A Libiya mutane akalla 121 ne suka halaka wasu 561 suka jikkata, a cikin kwanaki 10 da aka share ana gumurzun tsakanin sojojin gwamnatin Fayez al-Sarraj shugaban gwamnatin da manyan kasashen duniya suka amince da ita da kuma dakaran Janar Khalifa Haftar.

Saurari sauti 59:59