Shirin Rana 28.04.2019 | Duka rahotanni | DW | 28.04.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Rana 28.04.2019

A cikin shirin za a ji al'ummar Spain suna kada kuri'a a zaben gama gari da Firaiminista Pedro Sanchez ya kira gaba da wa'adi, bayan da 'ya'yan jam'iyyar Catalan suka janye goyon bayansu kan amincewa da kasafin kudin da ya shigar a gaban majalisar kasar.

Saurari sauti 60:00