1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 26.04.2019

April 26, 2019

Cikin shirin za a ji hukumar kula da harkokin sadarwa a Najeriya, ta fara binciken miliyoyin layukan wayoyin hannu daidai lokacin da matsalar sace-sacen mutane ke kara muni a kasar. A Nijar kuwa hukumomi ne ke daukar matakan rage farashin kayan masarufi yayin da azumi ke kawo jiki.

https://p.dw.com/p/3HVzU