1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin Rana 26.03.2019

Zainab Mohammed Abubakar
March 26, 2019

A kasar Mali hukumomi sun tabbatar da kashe mutane kusan 160 a wani hari da 'yan kabilar Dogon maharba su ka kaiwa Fulani a lardin Mopti kan iyakar kasar da Burkina faso

https://p.dw.com/p/3FgEc