1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 24.12.2018

Abdullahi Tanko Bala
December 24, 2018

A cikin shirin ra a ji cewar yawan mutanen da suka rasu a iftala’in igiyar ruwan tsunami a Indonesiya ya haura mutane 373. Shugaban kasar Joko Widodo ya yi kira ga jama'a su yi taka tsantsan a wuraren da suke.

https://p.dw.com/p/3Aay4