1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana: 24.03.2021

Zainab Mohammed Abubakar
March 24, 2021

An bayyana Shugaba Denis Sassou Nguesso na kasar Kongo Brazzaville, a matsayin wanda ya lashe zaben kasar da aka yi a ranar Lahadin da ta gabata. Shugaban ya lashe zaben da bangaren ke shirin kalubalanta ne, da gagarumin rinjaye.

https://p.dw.com/p/3r4fC